Naijabezt#DUNIYA Wannan shine Mr Jonathan Lee Mutumin Da Yafi Kowa Kai Kara a Duniya Jonathan har mahaifiyarsa ya shigar da kara a Kotu, inda ya fada ma kotu cewa mahaifiyar ta sa bata bashi kulawa yadda ya kamata ba, akarshe dai Mr Jonathan ya samu nasara akan mahaifiyarsa inda ta biyashi $20, 000. Bayan wannan nasara ce Mr.Jonathan ya shigar da amininsa, da makocinsa, da wasu daga cikin yan uwansa, da budurwarsa, da yan sanda, sannan ya shigar da karar wani alkali, da wani company karshe har tsohon shugaban Amuruka George Bush ya shigar kara kuma duk ya sami nasara, a takaice dai ya shigar da kara sau 2600. Daga baya aka sanya sunan Mr. Jonathan Lee a matsayin wanda yafi kowa shigar da kara a littafin tarihin nan na World Guinness Book Record, ganin sunansa acikin wannan tarihi Mr.Jonathan ya shigar da karar Guinness Book of Record gaban kotu bisa rubuta rayuwarsa acikin littafin ba tare da amincewarsa ba, kuma ya samu nasara...
NaijabeztSolid Star Was Ready To Sacrifice Everything For My Success - Tonto Dikeh Nigerian actress, Tonto Dikeh, has asked for help in reaching troubled Nigerian singer, Joshua Iniyezo popularly known as Solid Star. News surfaced on Monday that the 'Omotena' crooner was in need of help with some mental health issues he was dealing with. The singer's brother, Sunday, took to social media to inform the singer's fans of his brother's condition. Also, a video surfaced on Instagram on Monday, where the singer was seen roaming the streets barefooted. This has since sparked reactions from netizens, decrying the singer's sorry state. Reacting to the sad news, Dikeh took to Instagram Thursday to ask for help in reaching any member of the singer's family. Dikeh also revealed that Iniyezo was ready to sacrifice everything for her to succeed in the music business. She wrote, "How can I get through to Solidstar's family or management? That's my ...
Comments
Post a Comment